iqna

IQNA

gudun hijira
IQNA - Wasu majiyoyi da ba na hukuma ba sun ruwaito a shafukan sada zumunta cewa jami’an ‘yan sandan Norway sun gano gawar Selvan Momika mai adawa da kur’ani a cikin gidansa.
Lambar Labari: 3490914    Ranar Watsawa : 2024/04/02

Hukumomin kasar Sweden sun sanar da cewa ba za su sabunta takardar izinin zama dan gudun hijira dan kasar Iraki kirista da ya wulakanta Kur'ani a wannan kasa ba, kuma za a kore shi daga kasar.
Lambar Labari: 3490049    Ranar Watsawa : 2023/10/27

Mai sharhi dan Canada ya rubuta:
Toronto (IQNA) Duk da cewa musulmi sun fuskanci guguwar kyamar Musulunci daga ’yan siyasa da kafafen yada labarai na yammacin duniya a shekarun baya-bayan nan, amma abin mamaki sun sami damar kafa kansu sosai a cikin al’ummomin yammacin duniya kuma sun zama wani bangare na shi.
Lambar Labari: 3489936    Ranar Watsawa : 2023/10/07

Doha (IQNA) Qatar Charity (QC) ta ba da sabis na kiwon lafiya kyauta da agajin gaggawa ga iyalan musulmi 'yan gudun hijira r Rohingya a Basan Char da Cox's Bazar.
Lambar Labari: 3489700    Ranar Watsawa : 2023/08/24

Tehran (IQNA) Tawagar Myanmar ta kai ziyara sansanonin ‘yan gudun hijira r Rohingya da ke Bangladesh a wannan makon domin tantance halin da ‘yan gudun hijira dari da suka koma Myanmar domin gudanar da aikin mayar da matukin jirgi zuwa gida.
Lambar Labari: 3488819    Ranar Watsawa : 2023/03/16

Fitattun mutane a cikin Kur’ani  (25)
Ana ɗaukar Isra’ilawa ɗaya daga cikin rukunin tarihi mafi muhimmanci. Kungiyar da aka yi alkawarin isa kasar alkawari kuma Allah ya aiko da Annabinsa na musamman Musa (AS) ya cece su. An ceci Isra'ilawa, amma sun canza makomarsu da rashin biyayyarsu da rashin godiya.
Lambar Labari: 3488465    Ranar Watsawa : 2023/01/07

Tehran (IQNA) Sojin Isra’ila sun kai samame a yankunan Falastinawa da ke gabar yammacin kogin Jordan a jiya Laraba.
Lambar Labari: 3488002    Ranar Watsawa : 2022/10/13

Tehran (IQNA) Wasu matasan Palasdinawa biyu sun yi shahada a garuruwan Al-Bira da Nabul bayan da sojojin yahudawan sahyuniya suka harbe su.
Lambar Labari: 3487782    Ranar Watsawa : 2022/09/01

Tehran (IQNA) dubban ‘yan gudun hijira r Rohingya ne sukayi wani gangami a wannan Alhamis tunawa da abunda suka danganta da kisan kiyashin da sojojin Myanmar sukayi masu a baya.
Lambar Labari: 3487744    Ranar Watsawa : 2022/08/25

Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin cikin gida ta Indiya, ta hanyar buga wata sanarwa, ta musanta wanzuwar wani shiri na sasanta 'yan kabilar Rohingya musulmi masu neman mafaka a birnin New Delhi.
Lambar Labari: 3487711    Ranar Watsawa : 2022/08/19

Tehran (IQNA) Fatemeh Peyman, wadda aka zaba a matsayin mace musulma ta farko da ta fara saka hijabi a majalisar dattawan Australia, ta ce ke son sanya hijabi ya zama ruwan dare a kasar.
Lambar Labari: 3487449    Ranar Watsawa : 2022/06/21

Tehran (IQNA) a yau ne jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gabatar da jawabi kan ranar Quds ta duniya, za a iya karanta cikakken matanin jawabin a kasa
Lambar Labari: 3485887    Ranar Watsawa : 2021/05/07

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Canada ta nada wanu musulmi na uku a matsayin minista a kasar.
Lambar Labari: 3485553    Ranar Watsawa : 2021/01/14

Tehran (IQNA) ‘yar majalisar dokokin Amurka Ilhan Umar ta sanar da rasuwar mahaifinta a yau.
Lambar Labari: 3484901    Ranar Watsawa : 2020/06/16

Tehran (IQNA) Paparoma Francis ya bayar da taimakon kudade ga mutanen da suka samu matsalaoli sakamakon bullar Corona.
Lambar Labari: 3484885    Ranar Watsawa : 2020/06/11

Sojojin Amurka sun koma sansanoninsu da suka bari a arewacin kasar Siriya.
Lambar Labari: 3484223    Ranar Watsawa : 2019/11/04

Babbar jami’ar majalisar duniya kan rikicin Myanmar ta bayyana cewa; yanayin da ‘yan kabilar Rohingya suke ciki bai dace da komawarsu Myanmar ba.
Lambar Labari: 3483876    Ranar Watsawa : 2019/07/24

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Bangaladesh na shirin kwashe ‘yan gudun hijira r Rohingya dubu 103 daga sansanoninsu zuwa wani tsibiri mai nisa.
Lambar Labari: 3483426    Ranar Watsawa : 2019/03/05

Wani rahoton majalisar dinkin duniya ya yi nuni da cewa ‘yan gudun hijira na ‘yan kabilar Rohingya na cikin mawuyacin hali a sansanoninsu da aka tsugunnar da su a kasar Bangaladesh.
Lambar Labari: 3483415    Ranar Watsawa : 2019/03/01

Bangaren kasa da kasa, A ci gaba da kaddamar da hare-haren wuce gona da iri da Isra'ila ke yi kan al'ummar Palastine,a yau wani bafalastine guda ya yi shahada a Gaza.
Lambar Labari: 3483051    Ranar Watsawa : 2018/10/17